Translations:On Yedinci Lem'a/198/ha
Saboda haka, Allah wanda ya yi wannan, shi ke kiyaye komai, shi ne kuma zai nuna ikonsa da iyawar sa a ranar kiyama ta wurin nuna wa kowa aikin da ya gabatar a rayuwarsa ta duniya.