Translations:On Yedinci Söz/378/ha

    Risale-i Nur Tercümeleri sitesinden
    21.40, 23 Temmuz 2024 tarihinde Said (mesaj | katkılar) tarafından oluşturulmuş 136830 numaralı sürüm ("“Duniya kamar wani gida ne na saukar baƙi. Saboda haka baƙo kan ci abinda mai masaukinka ya yarda ya ci, sannan ya gode masa. Kada ka yarda ka yi abinda ya saɓa ka’ida. Kada ka faye yawan tambayoyi marasa ma’ana. Kada ka tsaya ɓata lokacinka wurin da bai dace ba”. Wannan hanya ta biyar ta nuna Haƙiƙanin yadda duniya take. Wanda da ma ya riga ya san haka, sai ya fi barin duniya, shi ne mafi soyuwa a gare shi." içeriğiyle yeni sayfa oluşturdu)
    (fark) ← Önceki sürüm | Güncel sürüm (fark) | Sonraki sürüm → (fark)

    “Duniya kamar wani gida ne na saukar baƙi. Saboda haka baƙo kan ci abinda mai masaukinka ya yarda ya ci, sannan ya gode masa. Kada ka yarda ka yi abinda ya saɓa ka’ida. Kada ka faye yawan tambayoyi marasa ma’ana. Kada ka tsaya ɓata lokacinka wurin da bai dace ba”.

    Wannan hanya ta biyar ta nuna Haƙiƙanin yadda duniya take. Wanda da ma ya riga ya san haka, sai ya fi barin duniya, shi ne mafi soyuwa a gare shi.