Translations:On Yedinci Söz/363/ha
Amma duk da saɓawar ɗan Adam da yake, akwai hanyoyi da dama na tsara. yakan sa zuciyarsa ta samu natsuwa. Ɗaya daga cikin waɗannan hanyoyi ita ce, gajiya da duniya da tsanar ta, a lokacin da ɗan adam ya yi rayuwarsa, ya kuma samu abinda yake so (na bin Allah gwargwaɗon ikonsa).