İçeriğe atla

Yirmi Üçüncü Söz/ha: Revizyonlar arasındaki fark

"Ga Mafarkin: Na yi mafarkin ga ni a kan wata gaɗa da aka gina a tsakanin wasu tsaunuka guda biya, waɗanda suke daura da juna. Karkashin gaɗar nan akwai wani kwari, mai tsananin zurfi. Ni kuma gani a kan gadan nan. Wani matsanacin duhu duk ya kewaye duniya. Dana duba dama na sai na ga wani katon rami mai tsananin duhu, na kuma duba hagu na naga gagarumin haɗari, ga kuma tsabar duhu. Na kuma duba ƙarƙashin gadar, na ga rami, wanda zurfinsa ba iyaka...." içeriğiyle yeni sayfa oluşturdu
("Kamar yadda Imani yake haske, wanda ke haskawa mutum, ya kuma sa mutum ɗin ya fahimta. Haka kuma imani ke haskakawa ɗan adam duniya, ya gane abinda ya wuce da abinda zai zo. Zan yi bayanin wannan Magana ta danganta mafarkin da wannan aya: Allah shi ne majiɓincin waɗanda suka yi imani; yana fitar da su daga cikin duhu ya kai su ga haske. Kur’ani.2:257" içeriğiyle yeni sayfa oluşturdu)
("Ga Mafarkin: Na yi mafarkin ga ni a kan wata gaɗa da aka gina a tsakanin wasu tsaunuka guda biya, waɗanda suke daura da juna. Karkashin gaɗar nan akwai wani kwari, mai tsananin zurfi. Ni kuma gani a kan gadan nan. Wani matsanacin duhu duk ya kewaye duniya. Dana duba dama na sai na ga wani katon rami mai tsananin duhu, na kuma duba hagu na naga gagarumin haɗari, ga kuma tsabar duhu. Na kuma duba ƙarƙashin gadar, na ga rami, wanda zurfinsa ba iyaka...." içeriğiyle yeni sayfa oluşturdu)
Etiketler: Mobil değişiklik Mobil ağ değişikliği
48. satır: 48. satır:
Kur’ani.2:257
Kur’ani.2:257


<div lang="tr" dir="ltr" class="mw-content-ltr">
Ga Mafarkin:
Bir vakıa-i hayaliyede gördüm ki iki yüksek dağ var, birbirine mukabil. Üstünde dehşetli bir köprü kurulmuş. Köprünün altında pek derin bir dere… Ben o köprünün üstünde bulunuyorum. Dünyayı da her tarafı karanlık, kesif bir zulümat istila etmişti. Ben sağ tarafıma baktım, nihayetsiz bir zulümat içinde bir mezar-ı ekber gördüm, yani tahayyül ettim. Sol tarafıma baktım, müthiş zulümat dalgaları içinde azîm fırtınalar, dağdağalar, dâhiyeler hazırlandığını görüyor gibi oldum. Köprünün altına baktım, gayet derin bir uçurum görüyorum zannettim. Bu müthiş zulümata karşı sönük bir cep fenerim vardı. Onu istimal ettim, yarım yamalak ışığıyla baktım. Pek müthiş bir vaziyet bana göründü. Hattâ önümdeki köprünün başında ve etrafında öyle müthiş ejderhalar, arslanlar, canavarlar göründü ki “Keşke bu cep fenerim olmasa idi, bu dehşetleri görmese idim.” dedim. O feneri hangi tarafa çevirdim ise öyle dehşetler aldım. “Eyvah! Şu fener, başıma beladır.” dedim. Ondan kızdım, o cep fenerini yere çarptım, kırdım. Güya onun kırılması, dünyayı ışıklandıran büyük elektrik lambasının düğmesine dokundum gibi birden o zulümat boşandı. Her taraf o lambanın nuru ile doldu. Her şeyin hakikatini gösterdi.
 
</div>
Na yi mafarkin ga ni a kan wata gaɗa da aka gina a tsakanin wasu tsaunuka guda biya, waɗanda suke daura da juna. Karkashin gaɗar nan akwai wani kwari, mai tsananin zurfi. Ni kuma gani a kan gadan nan. Wani matsanacin duhu duk ya kewaye duniya. Dana duba dama na sai na ga wani katon rami mai tsananin duhu, na kuma duba hagu na naga gagarumin haɗari, ga kuma tsabar duhu. Na kuma duba ƙarƙashin gadar, na ga rami, wanda zurfinsa ba iyaka. Ina da wata tocila a hannuna mara haske. Idan na haska ina gani kaɗan. Sai na ga wasu abubuwan ban tsoro. Sai na ga dodanni da zakoki sun kewaye ni. Nan da nan sai na ce: “Kai tocilan nan ma dai bata hasƙaƙa mani komai.” Sai na wurgar da ita ƙasa na bi zan take. Takawar da zan yi sai na ga wuri ya yi haske, kai ka ce an kunna wata ƙatuwar fitila, ko’ina ya yi haske. Nan da nan komai ya koma kamanninsa.


<div lang="tr" dir="ltr" class="mw-content-ltr">
<div lang="tr" dir="ltr" class="mw-content-ltr">