İçeriğe atla

Yirmi Üçüncü Söz/ha: Revizyonlar arasındaki fark

"Wannan na nuna cewa: tsaunukan nan guda biyu, na nuna farkon rayuwa da kuma karshenta, da kuma abinda zai biyo baya. Gadar kuma da na gani, har wa yau rayuwa ce, damana kuma shi ne abinda ya wuce (na rayuwa); ya yin da a haguna kuma abinda zai zo ne (na rayuwa). Tocilan nan kuma itace halayyar ɗan adam. Dodannin kuma su ne yanayin rayuwar duniya da abin da ya tattaru gare ta." içeriğiyle yeni sayfa oluşturdu
("Ga Mafarkin: Na yi mafarkin ga ni a kan wata gaɗa da aka gina a tsakanin wasu tsaunuka guda biya, waɗanda suke daura da juna. Karkashin gaɗar nan akwai wani kwari, mai tsananin zurfi. Ni kuma gani a kan gadan nan. Wani matsanacin duhu duk ya kewaye duniya. Dana duba dama na sai na ga wani katon rami mai tsananin duhu, na kuma duba hagu na naga gagarumin haɗari, ga kuma tsabar duhu. Na kuma duba ƙarƙashin gadar, na ga rami, wanda zurfinsa ba iyaka...." içeriğiyle yeni sayfa oluşturdu)
Etiketler: Mobil değişiklik Mobil ağ değişikliği
("Wannan na nuna cewa: tsaunukan nan guda biyu, na nuna farkon rayuwa da kuma karshenta, da kuma abinda zai biyo baya. Gadar kuma da na gani, har wa yau rayuwa ce, damana kuma shi ne abinda ya wuce (na rayuwa); ya yin da a haguna kuma abinda zai zo ne (na rayuwa). Tocilan nan kuma itace halayyar ɗan adam. Dodannin kuma su ne yanayin rayuwar duniya da abin da ya tattaru gare ta." içeriğiyle yeni sayfa oluşturdu)
52. satır: 52. satır:
Na yi mafarkin ga ni a kan wata gaɗa da aka gina a tsakanin wasu tsaunuka guda biya, waɗanda suke daura da juna. Karkashin gaɗar nan akwai wani kwari, mai tsananin zurfi. Ni kuma gani a kan gadan nan. Wani matsanacin duhu duk ya kewaye duniya. Dana duba dama na sai na ga wani katon rami mai tsananin duhu, na kuma duba hagu na naga gagarumin haɗari, ga kuma tsabar duhu. Na kuma duba ƙarƙashin gadar, na ga rami, wanda zurfinsa ba iyaka. Ina da wata tocila a hannuna mara haske. Idan na haska ina gani kaɗan. Sai na ga wasu abubuwan ban tsoro. Sai na ga dodanni da zakoki sun kewaye ni. Nan da nan sai na ce: “Kai tocilan nan ma dai bata hasƙaƙa mani komai.” Sai na wurgar da ita ƙasa na bi zan take. Takawar da zan yi sai na ga wuri ya yi haske, kai ka ce an kunna wata ƙatuwar fitila, ko’ina ya yi haske. Nan da nan komai ya koma kamanninsa.
Na yi mafarkin ga ni a kan wata gaɗa da aka gina a tsakanin wasu tsaunuka guda biya, waɗanda suke daura da juna. Karkashin gaɗar nan akwai wani kwari, mai tsananin zurfi. Ni kuma gani a kan gadan nan. Wani matsanacin duhu duk ya kewaye duniya. Dana duba dama na sai na ga wani katon rami mai tsananin duhu, na kuma duba hagu na naga gagarumin haɗari, ga kuma tsabar duhu. Na kuma duba ƙarƙashin gadar, na ga rami, wanda zurfinsa ba iyaka. Ina da wata tocila a hannuna mara haske. Idan na haska ina gani kaɗan. Sai na ga wasu abubuwan ban tsoro. Sai na ga dodanni da zakoki sun kewaye ni. Nan da nan sai na ce: “Kai tocilan nan ma dai bata hasƙaƙa mani komai.” Sai na wurgar da ita ƙasa na bi zan take. Takawar da zan yi sai na ga wuri ya yi haske, kai ka ce an kunna wata ƙatuwar fitila, ko’ina ya yi haske. Nan da nan komai ya koma kamanninsa.


<div lang="tr" dir="ltr" class="mw-content-ltr">
Sai na ga gadar da nake kai ashe wani shararren titi ne, katon rami da na gani a dama na, ashe wani lambu ne cike da bayi ma su bautar Allah. A haguna kuma wanda nake ganin abubuwan ban tsaro, ashe wani wurin shaƙatawa ne da jin daɗi dake bayan wani tsauni. Doɗannin nan kuma da na gani masu ban tsoro ashe dabbobi ne da na saba da su, irin su raƙumma, ɓauna, tumaki da awaki. Sai na ce: “Dukkan yabo ya tabbata ga Allah saboda hasken Imani” (da ya ba ni). Kuma na karanta wannan aya:
Baktım ki o gördüğüm köprü, gayet muntazam yerde, ova içinde bir caddedir. Ve sağ tarafımda gördüğüm mezar-ı ekber; baştan başa güzel, yeşil bahçelerle nurani insanların taht-ı riyasetinde ibadet ve hizmet ve sohbet ve zikir meclisleri olduğunu fark ettim. Ve sol tarafımda, fırtınalı, dağdağalı zannettiğim uçurumlar, şâhikalar ise süslü, sevimli cazibedar olan dağların arkalarında azîm bir ziyafetgâh, güzel bir seyrangâh, yüksek bir nüzhetgâh bulunduğunu hayal meyal gördüm. Ve o müthiş canavarlar, ejderhalar zannettiğim mahluklar ise munis deve, öküz, koyun, keçi gibi hayvanat-ı ehliye olduğunu gördüm. “Elhamdülillahi alâ nuri’l-iman” diyerek اَللّٰهُ وَلِىُّ الَّذٖينَ اٰمَنُوا يُخ۟رِجُهُم۟ مِنَ الظُّلُمَاتِ اِلَى النُّورِ âyet-i kerîmesini okudum, o vakıadan ayıldım.
</div>


<div lang="tr" dir="ltr" class="mw-content-ltr">
“Allah shi ne majiɓincin waɗanda suka yi imani, yana fitar dasu daga cikin duhu, ya kaisu zuwa ga haske.
İşte o iki dağ; mebde-i hayat, âhir-i hayat yani âlem-i arz ve âlem-i berzahtır. O köprü ise hayat yoludur. O sağ taraf ise geçmiş zamandır. Sol taraf ise istikbaldir. O cep feneri ise hodbin ve bildiğine itimat eden ve vahy-i semavîyi dinlemeyen enaniyet-i insaniyedir. O canavarlar zannolunan şeyler ise âlemin hâdisatı ve acib mahlukatıdır.
</div>


<div lang="tr" dir="ltr" class="mw-content-ltr">
Sai na farka daga barcina.
İşte enaniyetine itimat eden, zulümat-ı gaflete düşen, dalalet karanlığına müptela olan adam; o vakıada evvelki halime benzer ki o cep feneri hükmünde nâkıs ve dalalet-âlûd malûmat ile zaman-ı maziyi, bir mezar-ı ekber suretinde ve adem-âlûd bir zulümat içinde görüyor. İstikbali, gayet fırtınalı ve tesadüfe bağlı bir vahşetgâh gösterir. Hem her birisi, bir Hakîm-i Rahîm’in birer memur-u musahharı olan hâdisat ve mevcudatı, muzır birer canavar hükmünde bildirir, وَالَّذٖينَ كَفَرُٓوا اَو۟لِيَٓاؤُهُمُ الطَّاغُوتُ يُخ۟رِجُونَهُم۟ مِنَ النُّورِ اِلَى الظُّلُمَاتِ hükmüne mazhar eder.
</div>


<div lang="tr" dir="ltr" class="mw-content-ltr">
Wannan na nuna cewa: tsaunukan nan guda biyu, na nuna farkon rayuwa da kuma karshenta, da kuma abinda zai biyo baya. Gadar kuma da na gani, har wa yau rayuwa ce, damana kuma shi ne abinda ya wuce (na rayuwa); ya yin da a haguna kuma abinda zai zo ne (na rayuwa). Tocilan nan kuma itace halayyar ɗan adam. Dodannin kuma su ne yanayin rayuwar duniya da abin da ya tattaru gare ta.
Eğer hidayet-i İlahiye yetişse, iman kalbine girse, nefsin firavuniyeti kırılsa, Kitabullah’ı dinlese, o vakıada ikinci halime benzeyecek. O vakit birden kâinat bir gündüz rengini alır, nur-u İlahî ile dolar. Âlem اَللّٰهُ نُورُ السَّمٰوَاتِ وَال۟اَر۟ضِ âyetini okur. O vakit zaman-ı mazi, bir mezar-ı ekber değil, belki her bir asrı bir nebinin veya evliyanın taht-ı riyasetinde, vazife-i ubudiyeti îfa eden ervah-ı safiye cemaatlerinin vazife-i hayatlarını bitirmekle “Allahu ekber” diyerek makamat-ı âliyeye uçmalarını ve müstakbel tarafına geçmelerini kalp gözü ile görür. Sol tarafına bakar ki dağlar-misal bazı inkılabat-ı berzahiye ve uhreviye arkalarında cennetin bağlarındaki saadet saraylarında kurulmuş bir ziyafet-i Rahmaniyeyi o nur-u iman ile uzaktan uzağa fark eder. Ve fırtına ve zelzele, taun gibi hâdiseleri, birer musahhar memur bilir. Bahar fırtınası ve yağmur gibi hâdisatı; sureten haşin, manen çok latîf hikmetlere medar görüyor. Hattâ mevti, hayat-ı ebediyenin mukaddimesi ve kabri, saadet-i ebediyenin kapısı görüyor. Daha sair cihetleri sen kıyas eyle. Hakikati temsile tatbik et.
 
</div>
Ta haka, wanda ya bi son ransa a cikin rayuwa, ba zai haɗu da komai ba, face abin nan da na fara gani a cikin mafarkina, wanda ke nuna kabari mai zurfi mai cike da duhu. Ya yin da rayuwa ta nan gaba ke cike ko ke nuna tasowar haɗari da kuma faruwar wasu abubuwa. Wannan ya yi ɗaiɗai da ayar dake cewa:
 
“Waɗanda suka kafirta kuma majibantarsu su ne ɗagutai; suna fita daga cikin haske suna kai su cikin duhu.”
 
Kur’ani 2:257
 
Amma idan irin waɗannan mutane, suka samu shiryuwa, Imani ya shiga zukatan su, suka kuma yarda da littafin Allah, to sai su haɗu da ɗaya ɓangare na mafarkina (bayan da na fasa tocila). Duniya ta haska musu kamar yadda aya ke cewa:
 
“Allah shi ne hasken sammai da kasai.” Kur’ani 24:35
 
Daga nan mutum zai gane a cikin ƙoƙon zuciyarsa wurin nan da aka gani kamar katon rami, ba fa katon rami ba ne, wuri ne da tsarkakan bayin Allah a kowane bayan tsawon lokaci (ƙarni), idan sun gama bautar Allah a ƙarƙashin jagorancin wani annabi ko wani aliyi, sai su riƙa fadin: “Allah shi ne mafi girma.” (Allahu Akbar) daga nan sai su koma wani wuri maɗaukaki. Har wayau wurin da naga kamar ana walima, wuri ne (ko kuma fada ce) wanda mai rahama ya, shirya a cikin gidan aljanna, wanda (bayin Allah na ƙwarai) ke samu bayan mutuwa. Daga nan mutum zai fahimci cewa, haɗari da girgizar ƙasa da ya auku a cikin mafarkin nan ba komai ba ne face kamar dai mika wuya ne, wanda yake kamar abu ne mai wuya, amma mai sauƙi ne kamar ruwan marmaro. Daga nan sai mutum ya gane cewa mutuwa, kamar matakin farko ne ga, rayuwa maɗauwamiya, kuma kabari kofa ce zuwa ga jin daɗin da ba shi a da karshe. Ƙai kanka za ka iya ganc haka, kwatanta wannan misali a cikin zahiri ka gani.


<div lang="tr" dir="ltr" class="mw-content-ltr">
<div lang="tr" dir="ltr" class="mw-content-ltr">