67.161
düzenleme
("Mutum kamar wani tsiro ne. wannan tsiro ya yadu da yardan Allah, tun daga ƙarƙashin kasa har ya kai ga ya fito wannan duniya shi ma (tsiron) rokon Allah yake Allah yasa ya girma ya kai ga ya zama bishiya. Amma idan har bai samu kyakkyawan yanayi ba, to sai ka ga ya lalace, har ya kai ga ruɓewa. Amma har tsiron ya samu kyakkyawan yanayi kamar yadda Allah ke cewa:" içeriğiyle yeni sayfa oluşturdu) Etiketler: Mobil değişiklik Mobil ağ değişikliği |
("‘fo zai kasance shi (tsiron) ya watsu har ya kai ga ya zama babbar bishiya wadda za’arika ƙaruwa da ita. To, kamar haka ne Allah ke tsara rayuwar ɗan Adam. Idan mutum ya samu yanayin rayuwa mai ƙyau to za’a ga rayuwarshi ta ƙyautata. Amma idan ɗan adam ya samu akasin yanayin rayuwa mai ƙyau, sai ya lalace ya ruɓe, kamar wancan tsiro da bai samu wuri mai ƙyau ba." içeriğiyle yeni sayfa oluşturdu) |
||
206. satır: | 206. satır: | ||
Mutum kamar wani tsiro ne. wannan tsiro ya yadu da yardan Allah, tun daga ƙarƙashin kasa har ya kai ga ya fito wannan duniya shi ma (tsiron) rokon Allah yake Allah yasa ya girma ya kai ga ya zama bishiya. Amma idan har bai samu kyakkyawan yanayi ba, to sai ka ga ya lalace, har ya kai ga ruɓewa. Amma har tsiron ya samu kyakkyawan yanayi kamar yadda Allah ke cewa: | Mutum kamar wani tsiro ne. wannan tsiro ya yadu da yardan Allah, tun daga ƙarƙashin kasa har ya kai ga ya fito wannan duniya shi ma (tsiron) rokon Allah yake Allah yasa ya girma ya kai ga ya zama bishiya. Amma idan har bai samu kyakkyawan yanayi ba, to sai ka ga ya lalace, har ya kai ga ruɓewa. Amma har tsiron ya samu kyakkyawan yanayi kamar yadda Allah ke cewa: | ||
‘fo zai kasance shi (tsiron) ya watsu har ya kai ga ya zama babbar bishiya wadda za’arika ƙaruwa da ita. | |||
To, kamar haka ne Allah ke tsara rayuwar ɗan Adam. Idan mutum ya samu yanayin rayuwa mai ƙyau to za’a ga rayuwarshi ta ƙyautata. | |||
Amma idan ɗan adam ya samu akasin yanayin rayuwa mai ƙyau, sai ya lalace ya ruɓe, kamar wancan tsiro da bai samu wuri mai ƙyau ba. | |||
<div lang="tr" dir="ltr" class="mw-content-ltr"> | <div lang="tr" dir="ltr" class="mw-content-ltr"> |
düzenleme