İçeriğe atla

Yirmi Üçüncü Söz/ha: Revizyonlar arasındaki fark

düzenleme özeti yok
("Kuma haka nan mutum ya dubi yadda Allah maɗaukaki ya shimfiɗa kasa sanan ya bi ta da abubuwan mamaki, waɗanda ba sa lisaftuwa wurin bayyana godiya da sanin haka, mutum kamata ya yi ya ce: “Lallai Allah Shi ne mai abubuwan mamaki” ya kuma ƙara da cewa: “Lallai Allah ya sanya albarka a kan ƙasa lallai tsarki ya tabbatar masa! Hakiƙa, Allah Shi ne mafi girma!”" içeriğiyle yeni sayfa oluşturdu)
Değişiklik özeti yok

(Aynı kullanıcının aradaki diğer 6 değişikliği gösterilmiyor)
1. satır: 1. satır:
<languages/>
<languages/>
'''[[WANE NE BEDIUZZAMAN SAID NURSI KUMA WANE LIFFAFI NE RISALAN-NUR?]]'''

'''(WANNAN MAGANA TA KUNSHI BABI BIYU)'''
'''(WANNAN MAGANA TA KUNSHI BABI BIYU)'''
377. satır: 373. satır:
Haka kuma, idan mutum ya kalli sama, nan ne zai tabbatar masa da kaɗaituwar Allah, da kuma ikon sa, saboda abubuwa dake ciki irin su taurari, wata, giza-gizai da sauransu. Wannan zai ƙara maka yarda da imani da mika wuya da ƙara jawuwa ga bauta da haƙiƙancewa da kuma ƙara kaɗaita Allah.
Haka kuma, idan mutum ya kalli sama, nan ne zai tabbatar masa da kaɗaituwar Allah, da kuma ikon sa, saboda abubuwa dake ciki irin su taurari, wata, giza-gizai da sauransu. Wannan zai ƙara maka yarda da imani da mika wuya da ƙara jawuwa ga bauta da haƙiƙancewa da kuma ƙara kaɗaita Allah.

Ta haka ne, ta hanyar bautawa Allah, da kuma tunani a kan abubuwa da ya samar (halitta) ɗan adam zai zama cikakken mutum. Ta kuma hanyar imani da Allah ne, mutum zai cancanci zama halifar Allah a bayan ƙasa, wanda za a sanya amana a hannunshi.
İşte bu çeşit ibadat ve tefekküratla hakiki insan olur, ahsen-i takvimde olduğunu gösterir. İmanın yümnüyle emanete lâyık, emin bir halife-i arz olur.

Saboda haka ya kai ɗan adam gafaslalle, wanda aka halitta a bisa kyakkyawan tsari, sannan ya maida kanshi ƙasƙantaccen ƙasƙantattu ta wurin kauce hanya, saurari abinda zan gaya ma!

Gafala, wanda haukar ƙuruciya ke haifarwa ga mutum, shi ke sa mu ɗau duniya daradaɗi. Ba ka sani cewa duniya budurwar wawa ce, sai lokacin da ka kai ga tsufa. Idan akane ka fahimci haka, to “hanzari-ba-gudu- ba”, bari in dauko maka wasu zamunna biyu waɗanda za ka samu can gaba cikin wannan littafi:

Zamani na farko zamani ne da ya wuce na waɗansu mutane miashiririta, waɗanda ni na gani a lokacin gafalata, sai dai fa ni da hankalina a wancan lokaci.
Ey ahsen-i takvimde yaratılan ve sû-i ihtiyarıyla esfel-i safilîn tarafına giden insan-ı gafil! Beni dinle. Ben de senin gibi gençlik sarhoşluğuyla gaflet içinde dünyayı hoş ve güzel gördüğüm halde, gençlik sarhoşluğundan ihtiyarlık sabahında ayıldığım dakikada, o güzel zannettiğim âhirete müteveccih olmayan dünyanın yüzünü nasıl çirkin gördüğümü ve âhirete bakan hakiki yüzü ne kadar güzel olduğunu, On Yedinci Söz’ün İkinci Makamı’nın 233-234’üncü sahifelerinde yazılan iki levha-i hakikate bak, sen de gör:

Zamani na biyu, zamani ne wanda yake nuna wasu mutane waɗanda ya ke shiryayyu. Ga wata magana
'''Birinci Levha:''' Ehl-i dalalet gibi fakat sarhoş olmadan gaflet perdesiyle eskiden gördüğüm ehl-i gaflet dünyasının hakikatini tasvir eder.

mai kama da waka, sai dai ba waka ba ce:
'''İkinci Levha:''' Ehl-i hidayet ve huzurun hakikat-i dünyalarına işaret eder. Eskiden ne tarzda yazılmış, o tarzda bıraktım. Şiire benzer fakat şiir değillerdir.

“Tsarki ya tabbata gare ka!
سُب۟حَانَكَ لَا عِل۟مَ لَنَٓا اِلَّا مَا عَلَّم۟تَنَٓا اِنَّكَ اَن۟تَ ال۟عَلٖيمُ ال۟حَكٖيمُ
Ba mu da ilimi, face abinda

Ka samar da mu; haƙiƙa kai
Masani ne mai hikima”. Kur’ani2:32

Haka kuma:
رَبِّ اش۟رَح۟ لٖى صَد۟رٖى ۝ وَيَسِّر۟ لٖٓى اَم۟رٖى ۝ وَاح۟لُل۟ عُق۟دَةً مِن۟ لِسَانٖى ۝ يَف۟قَهُوا قَو۟لٖى
“Ya Ubangijina! Ka buda mani kirjina.

Kuma ka sauƙaƙa mani al’amarina.
Kuma ka kwance ƙullin dake harshena, saboda su fahimci maganata.
Kur’an 20:25-28

Kuma:
اَللّٰهُمَّ صَلِّ وَ سَلِّم۟ عَلَى الذَّاتِ ال۟مُحَمَّدِيَّةِ اللَّطٖيفَةِ ال۟اَحَدِيَّةِ شَم۟سِ سَمَاءِ ال۟اَس۟رَارِ وَ مَظ۟هَرِ ال۟اَن۟وَارِ وَ مَر۟كَزِ مَدَارِ ال۟جَلَالِ وَ قُط۟بِ فَلَكِ ال۟جَمَالِ اَللّٰهُمَّ بِسِرِّهٖ لَدَي۟كَ وَ بِسَي۟رِهٖ اِلَي۟كَ اٰمِن۟ خَو۟فٖى وَ اَقِل۟ عُث۟رَتٖى وَ اَذ۟هِب۟ حُز۟نٖى وَ حِر۟صٖى وَ كُن۟ لٖى وَ خُذ۟نٖى اِلَي۟كَ مِنّٖى وَ ار۟زُق۟نِى ال۟فَنَاءَ عَنّٖى وَ لَا تَج۟عَل۟نٖى مَف۟تُونًا بِنَف۟سٖى مَح۟جُوبًا بِحِسّٖى وَاك۟شِف۟ لٖى عَن۟ كُلِّ سِرٍّ مَك۟تُومٍ يَا حَىُّ يَا قَيُّومُ يَا حَىُّ يَا قَيُّومُ يَا حَىُّ يَا قَيُّومُ وَ ار۟حَم۟نٖى وَار۟حَم۟ رُفَقَائٖى وَ ار۟حَم۟ اَه۟لَ ال۟اٖيمَانِ وَ ال۟قُر۟اٰنِ اٰمٖينَ يَا اَر۟حَمَ الرَّاحِمٖينَ وَ يَا اَك۟رَمَ ال۟اَك۟رَمٖينَ
Ya Ubangiji, ka/yi ɗaɗin tsira da aminci ga annabi Muhammadu Masoyinka, haske ga al’umma, mafi darajar mutane kuma mafi ƙyaun mutane. Ya Allah, ina roƙonka ka cire mani tsoro, ka daidaita tuntubena, ka yaye mani baƙin ciki da haɗarna, ka kusantar da ni gare ka, kada ka sanya ni mai bin son rai, ya Allah ka kara mani sani. Ya Allah wanda yake Rayayye wanda ya wadatu da kansa, ya Allah wanda yake Rayayye, ya Allah wanda yake Rayayye kuma ya wadatu da kansa. Allah ka yi jin kai a gare ni, da abokaina, da kuma muminai. Amin! Ya mafi jin ƙan musu jin ƙai, ya mafi ƙyautar masu ƙyauta!

“Kuma karshen maganarsu shi ne: Dukkan yabo su tabbala ga Allah Ubangijin talikai”
وَ اٰخِرُ دَع۟وٰيهُم۟ اَنِ ال۟حَم۟دُ لِلّٰهِ رَبِّ ال۟عَالَمٖينَ