58.746
düzenleme
("Saboda haka, ya kai ɗan adam wanda ya sa duniya a gaba, wanda bai kula da abinda ake cewa “mafi kyakkyawan tsari na yadda aka halitta shi ba, to tsoron ƙwanuka, babu abinda bai gani ba na rayuwa. Saboda haka kula da wannan misali da zai buga maka:" içeriğiyle yeni sayfa oluşturdu) |
Değişiklik özeti yok |
||
(Aynı kullanıcının aradaki diğer 33 değişikliği gösterilmiyor) | |||
1. satır: | 1. satır: | ||
<languages/> | <languages/> | ||
'''(WANNAN MAGANA TA KUNSHI BABI BIYU)''' | '''(WANNAN MAGANA TA KUNSHI BABI BIYU)''' | ||
31. satır: | 27. satır: | ||
To har idan hasken’ Imani ya shigi mutum, komai (na game da halittar Allah) zai iya gane shi. A matsayin na mai imani kuma, zai iya sa wasu ma su gane hakan, kai har dai mutum shi a ƙashin kansa ya kai ga faɗin. “Ni fa halitta ne na Allah maɗaukaki. “Ni cikin rahamarsa na ke rayuwa.” Wannan shi ne Imani, wanda ke danganta abin halitta da mahalicci. Kamar mutum na tattare ne ta wurin la’akari da wanda ya samar da shi. Kenan mutum mai girman mai daraja (mai Imani kenan) kan zama wanda Allah ke kula da shi, kuma ya zama baƙon Allah, wanda ya cancanci ya zauna a aljanna fiye da duƙƙan sauran halittu. | To har idan hasken’ Imani ya shigi mutum, komai (na game da halittar Allah) zai iya gane shi. A matsayin na mai imani kuma, zai iya sa wasu ma su gane hakan, kai har dai mutum shi a ƙashin kansa ya kai ga faɗin. “Ni fa halitta ne na Allah maɗaukaki. “Ni cikin rahamarsa na ke rayuwa.” Wannan shi ne Imani, wanda ke danganta abin halitta da mahalicci. Kamar mutum na tattare ne ta wurin la’akari da wanda ya samar da shi. Kenan mutum mai girman mai daraja (mai Imani kenan) kan zama wanda Allah ke kula da shi, kuma ya zama baƙon Allah, wanda ya cancanci ya zauna a aljanna fiye da duƙƙan sauran halittu. | ||
Amma kuma, kafirci, wanda yake shi ne gurɓacewar dangantakar ɗan adam da mahaliccinsa, idan har ya shigi mutum, to (shi mutum din) ba zai iya gane komai ba (na cewa Allah ne ya samar da halitta) zai kasance cikin duhu. Saboda kuwa, idan har aka manta da mahalicci, tunanin ma wa ya yi halitta, ba zai taso ba, sai dai akasin haka, wato cewa, komai samamme nc, ba wanda ya samar-da shi. Duk waɗannan kyawawan halittu (na Allah) basa iya sanin wa ya samar-da su, sai dai kawai su riƙa ɗaukar cewa samammu ne da ma can; saboda irin wannan tunani, sai ka ga (a idon waɗannan mutane) komai ya rasa ƙimar da ta dace da shi. Kai ko da (abubuwan halitta) sun kai ƙyalƙyalin zinari da zabardaji, sai su yi duhu a idon waɗannan mutane. Kira da darajar irin waɗannan mutane ta tsaya ne kawai a matsayin su na mutane, shi ke nan! | Amma kuma, kafirci, wanda yake shi ne gurɓacewar dangantakar ɗan adam da mahaliccinsa, idan har ya shigi mutum, to (shi mutum din) ba zai iya gane komai ba (na cewa Allah ne ya samar da halitta) zai kasance cikin duhu. Saboda kuwa, idan har aka manta da mahalicci, tunanin ma wa ya yi halitta, ba zai taso ba, sai dai akasin haka, wato cewa, komai samamme nc, ba wanda ya samar-da shi. Duk waɗannan kyawawan halittu (na Allah) basa iya sanin wa ya samar-da su, sai dai kawai su riƙa ɗaukar cewa samammu ne da ma can; saboda irin wannan tunani, sai ka ga (a idon waɗannan mutane) komai ya rasa ƙimar da ta dace da shi. Kai ko da (abubuwan halitta) sun kai ƙyalƙyalin zinari da zabardaji, sai su yi duhu a idon waɗannan mutane. Kira da darajar irin waɗannan mutane ta tsaya ne kawai a matsayin su na mutane, shi ke nan! | ||
Kuma kamar yadda muka faɗa | Kuma kamar yadda muka faɗa a baya manufar kasancewar ɗan adam mutum, shi ne ya rayu na ɗan wani lokaci, yana mai rauni, mabukaci cike da takaici. Sannan ya mutu, ya ruɓe, ya zama kasa. Ɗon Allah, dubi yadda kafirci ke bata rayuwar mutum, ya maida daga mai daraja, mai kima, zuwa mara daraja mara kuma kima. | ||
<span id="İKİNCİ_NOKTA"></span> | <span id="İKİNCİ_NOKTA"></span> | ||
230. satır: | 224. satır: | ||
Wannan wuri, wato gari, kwatakwacin rayuwa ce kanta. Waɗannan wurare, biyu kamar mutane ne biyu dukkan su kowa Allah ya hore masa ji da gani da tunani. Kowa na ɗaya daga cikin waɗannan abubuwa uku wato ji da gani da tunani yana da rawar da yake takawa na bauta ko fanɗarewa. Waɗannan karnuka da mai tsaron kofa, kamar zuciya mutum ne. to mutum ya bari ita zuciya ta rinjayi waɗancan abubuwa uku, hakan ba karamin ci baya ba nc. Idan ko har zuciyarsaza ta kula da aikinta, kamar yadda karnukan biyu suka kula da aikinsu to komai zai tatl cikin tsari. wato gani da ji har ma da tunani, to za su yi aikinsu cikin tsari kenan. Idan ko ba haka ba, to na bar maka sanin sauran. | Wannan wuri, wato gari, kwatakwacin rayuwa ce kanta. Waɗannan wurare, biyu kamar mutane ne biyu dukkan su kowa Allah ya hore masa ji da gani da tunani. Kowa na ɗaya daga cikin waɗannan abubuwa uku wato ji da gani da tunani yana da rawar da yake takawa na bauta ko fanɗarewa. Waɗannan karnuka da mai tsaron kofa, kamar zuciya mutum ne. to mutum ya bari ita zuciya ta rinjayi waɗancan abubuwa uku, hakan ba karamin ci baya ba nc. Idan ko har zuciyarsaza ta kula da aikinta, kamar yadda karnukan biyu suka kula da aikinsu to komai zai tatl cikin tsari. wato gani da ji har ma da tunani, to za su yi aikinsu cikin tsari kenan. Idan ko ba haka ba, to na bar maka sanin sauran. | ||
< | <span id="ÜÇÜNCÜ_NÜKTE"></span> | ||
=== | === MAGANA TA UKU === | ||
Da za ka kalli mutum, sai ka ga ccwa halitta ce mai rauni, kasasshiya ta wurin aikace aikace (sai dai taimakon Allah). Abinda shi kansa zai iya yi idan da za’a bar shi, sai ka ga abu ne da bai taka kara ya karya ba. | Da za ka kalli mutum, sai ka ga ccwa halitta ce mai rauni, kasasshiya ta wurin aikace aikace (sai dai taimakon Allah). Abinda shi kansa zai iya yi idan da za’a bar shi, sai ka ga abu ne da bai taka kara ya karya ba. | ||
238. satır: | 231. satır: | ||
Kai dabbobin gida waɗanda aka hore wa mutum idan da za ka ƙwatanta su da ɗanginsu na daji, sai kaga na gida sun gaji dabi’u na mai gidansu, wato dabi’u ua rauni da kasawa. | Kai dabbobin gida waɗanda aka hore wa mutum idan da za ka ƙwatanta su da ɗanginsu na daji, sai kaga na gida sun gaji dabi’u na mai gidansu, wato dabi’u ua rauni da kasawa. | ||
Amma ta wajen natsuwa. Godiya, fahimta da addu’a to mutum fa ba shi da na biyu. | |||
To idan mutum ya maida rayuwarshi ga son ransa, ya kasance burinsa shi nc ya more wannan rayuwa, wadda yake ta wani ɗan lokaci ce, sannan bayan haka ya koma ga Allah, to hatta Gaɓɓoɓin jikin shi sai sun bada shaida a kanshi. | |||
Amma idan har mutum ya fahimci cewa shi fa ba komai ba ne a wannan duniya na mai Rahama, kuma yana jin daɗi ne saboda ƙyautar da ya yi masa, to zai ji daɗi nan, kuma can ma kiyama yana da hutu da matsayi na ɗaukaka. | |||
Ƙari a ƙan kari shi nc, gaɓan mutum waɗanda za su ba da shaida a kan sa ranar ƙiyama, za su yi hakan ta hanyar bada kyakkyawar shai da game da shi duka gaɓoɓin da Ubangiji ya yi wa mutum, ba ya yi su ba ne su zama na amfanin wani ɗan lokaci, ya yi su ne su zama na amfanin din-din-din. | |||
Idan har za ka kwatanta irin baiwar da Allah Ubangiji ya yi wa ɗan adam ta wurin halitta da kuma wadda ya yi wa dabbobi, za ka ga cewa ɗan adam ya tsere wa dabbobi nesa ba kusa ba. Amma ta wajen jin daɗi da more ƙirar da Allah ya yi wa kowanensu, sai aga dabbobi sun fi ɗan adam jin dadi da more ƙirar da Allah ya yi wa kowannensu. Saboda me? | |||
Saboda shi ɗan adam akwai dokoki da ke jagorancin rayuwarsa. Akwai abin da zai tuna wanda ya wuce ya yi nadamarsa, akwai kuma abinda zai tuna wanda zai zo, ya shiga halin zan yi. Saboda haka idan ya wuce gona da iri ga yadda yake tafiyar da gaɓoɓinsa, to sai ya yi da-na- sani! | |||
Dabba fa? Dabba ba suda wasu dokoki da suke jagorantar rayuwarsu. Babu wani tunanin da za ta yi na abinda ya wuce ta yi nadama; haka nan, babu wani tunani da za ta yi na abinda zai zo nan gaba, ta shiga wani hali. Ka gani ita abinda ta sani, shi ne ta samu ta ci to godewa, wanda ya ba ta shikenan. | |||
Saboda, shi mutum, wanda aka halitta a bisa kyakkyawan tsari, idan har tunaninsa zai tsaya ne game da duniya, kawai, to sai ya koma mafi ƙasƙantar maƙasƙanta sai ya koma tsuntsu da dabba duk sun fi shi daraja. | |||
Na yi bayanin wannan sosai a wani wuri ta hanyar bada misah: | |||
Wani mutum da yaran gidansa guda biyu, sai ya ɗauki naira ɗari ya ba ɗaya ya ce ya sayo masa yadi, ya kawo naira dubu ya ba na biyun ya ce shi ma ya sayo masa yadi. Kowannensu ya tafi kasuwa. Mai Naira dari ya sayo kyakkyawan yadi; mai Naira dubu ko da yake wawane ya je ya mika kuɗinj kawai ga mai kaya ya ce ya ba shi yadi. Abinka da mutumin yau, ganin mai sayen yadi sakarai ne, sai mai kaya ya ɗauko yadin da ko kare baya sa ba ya ba shi. | |||
Wanda aka aika da Naira ɗari, yana zuwa, ga mai gidansa, sai yabo da san-barka. Mai Naira dubu kuwa, ai sai zagi da tsinuwa kai har ma da duka. | |||
Me yasa haka ta faru? Saboda ko sakarai ya san cewa, Naira dubu ta fi gaban ta kare a abinda ko kare ba zai ci ba. | |||
To haka ma ga abubuwan halitttan biyu: mutum da dabba. Mutum ya ɗaran ma dabba nesa ba kusa ba ta kowanne fanni. Duba fa, mutum ne ke iya gane abu mai ƙyau, ya kuma rarrabe tsakanin mai daɗi da mara daɗi ta hanyar ɗannano, ya kuma tsaya tsam ya yi tunanin me ya ke so, me kuma ya dace da shi? Dabba fa? Ina! Ai ko kusa ba ta kai nan ba. Abinda take iya yi kawai shi ne gani da ido wani lokaci, da ɗanɗano, shi kenan kawai! | |||
Shin ka taɓa tsayawa ka, tambayi kanka: me yasa mutum ne kawai aka sani da dukiya? | |||
Ga Amsa: | |||
Mutum shi ke da tunani da hangen nesa, shi kuma ke da ji da gani, kuma shi ke da guri/buri da kwaɗayi. Saboda wannan yanayi nasa, sai ya kasance buƙatunsa da aikace-aikacensa sun faɗaɗa, sun kai inda suka kai. Kuma shi da ma an halitta shi kusan daidai da waɗannan abubuwa, sai Allah mahaliccinsa ya kai shi wani matsayin kusa da kamata, amma da saura. Kamar dai yadda ake cewa: “Ɗan adam tara yake, bai cika goma ba.” | |||
To fa wannan da aka yiwa ɗan adam, ba wai don duniya kawai aka yi ta ba har ma da lahira. Ɗan adam yana neman lahira ta hanyar bauta, kaskantar da kai da ƙwaɗayi ga Allah, mai Rahama mai jin kai. | |||
Saboda haka, ya kai ɗan adam wanda ya sa duniya a gaba, wanda bai kula da abinda ake cewa “mafi kyakkyawan tsari na yadda aka halitta shi ba, to tsoron ƙwanuka, babu abinda bai gani ba na rayuwa. Saboda haka kula da wannan misali da zai buga maka: | Saboda haka, ya kai ɗan adam wanda ya sa duniya a gaba, wanda bai kula da abinda ake cewa “mafi kyakkyawan tsari na yadda aka halitta shi ba, to tsoron ƙwanuka, babu abinda bai gani ba na rayuwa. Saboda haka kula da wannan misali da zai buga maka: | ||
300. satır: | 291. satır: | ||
‘yan kuɗai da na rike kuwa, kwatankwacin yawan shekarun da mutum zai yi ne. ina ganin na yi wannan mafarki in a ɗan shekara arba’in da biyar ‘yan kuɗin da na ce sun kai Naira goma sha biyar. Wani masanin Kur’ani ya shawarce ni cewa in ɗauki kowace Naira a matsayin shekara, saboda haka, saura shekaru goma sha biyar suka rage mani a duniya. Birnin da na je kuma, cikin duniya jirgin da na shiga shi ne zamani, furannin kuwa masu kanshi da banshawa, masu ƙaya su ne hane- hane na rayuwa, idan mutum ya ce, sai ya same su, ya sha wahala, idan ko ya yi haƙuri, ya tsira. A takaice dai, ma’anar wanna mafarki shi ne samun jin daɗi da more rayuwa ta hanyar da Allah ya tsara ya isar ma ɗan adam. Babu buƙatar mutum ya ce zai same su ko ta halin ƙaƙa. Na bar maka fassarar sauran. | ‘yan kuɗai da na rike kuwa, kwatankwacin yawan shekarun da mutum zai yi ne. ina ganin na yi wannan mafarki in a ɗan shekara arba’in da biyar ‘yan kuɗin da na ce sun kai Naira goma sha biyar. Wani masanin Kur’ani ya shawarce ni cewa in ɗauki kowace Naira a matsayin shekara, saboda haka, saura shekaru goma sha biyar suka rage mani a duniya. Birnin da na je kuma, cikin duniya jirgin da na shiga shi ne zamani, furannin kuwa masu kanshi da banshawa, masu ƙaya su ne hane- hane na rayuwa, idan mutum ya ce, sai ya same su, ya sha wahala, idan ko ya yi haƙuri, ya tsira. A takaice dai, ma’anar wanna mafarki shi ne samun jin daɗi da more rayuwa ta hanyar da Allah ya tsara ya isar ma ɗan adam. Babu buƙatar mutum ya ce zai same su ko ta halin ƙaƙa. Na bar maka fassarar sauran. | ||
< | <span id="DÖRDÜNCÜ_NÜKTE"></span> | ||
=== | === MAGANA TA HUDU === | ||
Ɗan adam, a cikin duniya kamar dai, ɗan ƙaramin yaro mai. Rauni da kasawarsa, abubuwa ne da ba su misal to. Saboda ya kasance da waɗannan abubuwa biyu (wato Rauni da kuma kasawa) shi yasa ma aka mayar da shi abu mai rai domin idan da zai zama mara rauni kuma mai iya komai da kansa, to da zai kasance babu buƙatar a halitta shi domin a jarraba shi. | |||
To amma idan har ɗan adam zai fahimci shi raunanne ne, sannan ya mika wuya (wato ya roki buƙatarsa) “bil-kauli, wal amali” bisa magana da kuma aiki to ba shakka da ya cimrna burinsa, haka kuma da zai fahimci kasawarsa, sannan ya nemi taimako ga Allah, to da ya kai ga cimma manufarsa cikin sauki. | |||
Amma me? A wasu lokuta, idan (aka biya) Allah ya biya wa mutum bukatunsa, sai shi mutum ya rika ganin kamar ko dabarunsa da kokarinsa ne ya kawo wannan abu alhali kuwa Allah ne, Mutum ya manta da haka. | |||
Ga wani misali: Kaza ta ican faɗa wa shirwa ko shabo, domin ta kare ɗanta wanda yake raunanne. | |||
Haka kuma, ɗan zakanya yakan ƙwace abinda uwarsa ta samo ya ci ya koshi, ita ko ta ƙwana da yunwa. Ka ga ai ba shi ba ne ya fita ya farauto uwarsa ce, amma ga shi ya ƙwata, wanda idan aka ce ya fita ya farauto ne, ba zai iya ba. To duka wannan rahama ce ta Allah, wanda ya kamata kowa ya sani. | |||
Ma’anar magana ita ce karfi ko dabara, ba su ba ɗan adam abinda yake nema, sai abin da Allah ya ba shi. Kamar yadda yake, wato yaro kan samu abu ne ta hanyar kuka, ko kuma ya tambaya a ba shi, ko kuma ya gyada kai , sai kawai kaga an ba shi, amma ba don wani karfi nasa ba. Da zaran ya samu shi yaron zai ce. “Wannan abun na same shi ne saboda karfina”. | |||
Me kake ganin zai faru? ai sai a yi maka duka da zagi. | |||
To kamar haka mutum yake. Kamar yadda kur’ani ya ce: | |||
“Wan nan abu, na same shi ne saboda wani ilimi da ga garan” Kur’ani 28:78. | |||
Ma’ana: “Na samu wannan ne saboda karfina da dabarata” wannan na nuna rashin godiyar Allah wato butulci da kuma musun rahamar Allah mahalicci, wanda kuma yin haka kan sa mutum ya cancanci azaba. | |||
Abin sani shi ne, ɗaukaka da ci gaba da wayewa da ɗan adam ya samu, ya same su nesaboda kasancewarsa mai rauni Allah ne ya taimake shi har ya kai ga matsayinsa, saboda shi (mutum) kasashe ne. Allah ya ba shi su ne saboda Allah ya halicce shi a kan kasa, Allah shi ne ya samar da abubuwa, ba wai don mutum yana da wani karfi ko ilimi ba, Allah ya yi hakan ne. Saboda shi Allah, mai renon bayinsa ne, kuma shi mai rahama ne kuma mai hikima. | |||
Shin, wa ke tufatar da ɗan adam? Wa ke kare shi daga sharrin kunama (wadda ko ido ba ta da shi, amma ta fi karfin mutum)? Wa ke kare ɗan adam daga sharrin maciji (wanda ko kafa bai da shi, amma ya fi kartin mutum)? Ce mani Allah? Mai Raliama mai jin-ƙai, kuma mai renon al umma. | |||
Saboda haka ya kai ɗan adam tunda haƙiƙa abin haka yake, to duk wani son-kai da alfahari da ji-ji da kai, ajiye su gefe, ka san eewa kai raunanne ne. kuma kasasshe, sannan ka san cewa kai fa bawa ne na Allah, sannan ka roke shi da harshen kur’ani: | |||
“Allah ya isar mana, kuma madalla da kasan cewar sa wakili”. | |||
Kur’ani3: 173 | |||
Ko kaɗan, kada ka ɗauki cewa “ai ni ba komai ba ne. Har ma waye ni da za’ a ce an samar da komai na duniya domina, har da za’a ce wai lallai sai na gode wa Allah? | |||
Eh! An ji kai ba koman ba ne, to amma ai an halitta ka saboda wani dalili na bautawa Allah sannan aka ba ka matsayi da basira da lura, da kalami, wanda kusan a ce, kai ne mai lura da komi na duniya kai ne mai lura da halittu, waɗanda a ko yaushe suke bauta da tsarkake Allah subhanahu wa ta’ala (SWA). | |||
Saboda haka ya kai mutum, a matsayinka na abin halitta mai rai, kai fa ba ka zama komai ba, sai raunanne mabukaci, wanda yake mai rayuwa, kuma mai mutuwa. Allah ya yi maka baiwa ta hasken imani, da haskakawar ubangiji, ya samu ne ta hanyar Musulunci. Ka sani Allah ya ba ka wani matsayi na ɗaukaka, wanda bai ba wasu halittu nasa ba, to kamata ya yi a ce ka san haka, ba’a zuci ba kawai har ma ka furta da cewa: | |||
“Ubangijina mai rahama, ya sanya duniya ta zama gida gare ni, yana haskaka mani ita da rana da wata, ya kawata mani ita da furanni da shuke-shuke ta hanyar ruwan sama; ya sanya yanayi narani da damina don jin daɗina da sauran halittu” (Saboda haka nagode maka ya Allah). | |||
'''A karshan wanran magana:''' | |||
Kai ɗan adam, idan ka bi shaiɗan da kuma son ranka, to za ka zama maƙasƙancin makaskanta. Amma idan ka bi gaskiya ka kuma bi kur’ani, to za ka samu matsayi na daukaka, ka zama ka fi kowa a wannan duniya. | |||
< | <span id="BEŞİNCİ_NÜKTE"></span> | ||
=== MAGANA TA BIYAR === | |||
</ | |||
Ɗan Adam, an turo shi wannan duniya ne a matsayin halifa kuma baƙo, sannan aka ba shi iko iyakar gwargwaɗo. Sa’annan aka ba shi wasu aikace- aikace daidai iyawarsa. To saboda mutum ya aiwatar da waɗannan aikace aikace, sai kuma aka yi masa bushara da aljanna da kuma gargadi da wuta. | |||
A nan zan takaita bayani a kan aikin da aka ɗora wa mutum na bauta na riga na yi dogon bayani akan haka a wani wuri amma saboda a Kara fahimtar abinda nake cewa. | |||
'''Matsayi na ɗaukaka:''' | |||
Kasancewar ɗan adam a duniya, a matsayin bawan Allah, ya sa yake da hanyoyi biyu da zai yi bauta: | |||
Bauta tare da yaƙini duk da cewa ba’a ganin wanda ake bautawa. Bauta tare da mika wuya kamar dai ga abin bautar. | |||
Hanya ta farko: ita ce ta yin bauta tare da yaƙinin cewa duniya gaba ɗaya akwai wanda ya samar da ita. Sannan kuma mutum ya rika tunani a kan cewa lallai komai na wannan duniya akwai dalilin da yasa Mahalicci mai hikima ya samar da shi. To ta wurin wannan tunani ne, ɗan adam zai kai ga ƙosawa yaɗu da mahaliccinsa, wanda kuma shi ne ya halitta kowa da komai, don sumun kyautarsa madauwamiya. | |||
< | <nowiki></nowiki> | ||
</ | |||
< | <nowiki></nowiki> | ||
</ | |||
< | <nowiki></nowiki> | ||
</ | |||
< | <nowiki></nowiki> | ||
</ | |||
Hanya ta biyu: ta wannan hanya, mutum ke fahimtar cewa madaukaki, mai kowa mai komai, ya bayyana kansa ta hanyar iyawarsa da kuma abubuwan da ya samar, ta hayar da ya tsara da kuma shirya su. | |||
Haka nan kuma, ɗan adam zai fahimci cewa Allah mai rahama yana so bayinsa su ƙaunace shi, su kuma kusance shi ta hanyar bauta masa. | |||
Ta dai wannan hanya ce mutum zai iya gani cewa Allah mai ba kowa komi, ya yi ko kuma ya halitta abubuwan da ake gani da waɗan da ba’a iya gani duk domin jin daɗin mutum. Me mutum ya kamata ya yi? ya gode masa, ta hayar aiki da magana da kuma duk yadda zai iya. | |||
Haka kuma mutum zai fahimci cewa Allah tsarkakke da ɗaukaka wanda shi ne ya halitta kyawawan abubuwa wanda ido zai iya gani da ma wanda ido ba zai iya gani ba, sai dai zuciya ta yi tunaninsu. To wanda ya samar da waɗannan abubuwa “Shi ne mafi girman daraja da ɗaukaka, Tsarki ya tabbatar masa”. Idan har mutum ya fahimci haka, to abin yi a gare shi, shi ne ya yi sujjada gare shi, yana mai ƙaskantar da kai tare da soyayyar sa. | |||
Kuma mutum ya san cewa Allah mai kowa mai komi shi ke da mallakar taskokin sammai daƙassai. Shi ne ya kamata a roƙa a kuma gode wa. | |||
Kuma haka nan mutum ya dubi yadda Allah maɗaukaki ya shimfiɗa kasa sanan ya bi ta da abubuwan mamaki, waɗanda ba sa lisaftuwa wurin bayyana godiya da sanin haka, mutum kamata ya yi ya ce: “Lallai Allah Shi ne mai abubuwan mamaki” ya kuma ƙara da cewa: “Lallai Allah ya sanya albarka a kan ƙasa lallai tsarki ya tabbatar masa! Hakiƙa, Allah Shi ne mafi girma!” | |||
Haka kuma, idan mutum ya kalli sama, nan ne zai tabbatar masa da kaɗaituwar Allah, da kuma ikon sa, saboda abubuwa dake ciki irin su taurari, wata, giza-gizai da sauransu. Wannan zai ƙara maka yarda da imani da mika wuya da ƙara jawuwa ga bauta da haƙiƙancewa da kuma ƙara kaɗaita Allah. | |||
Ta haka ne, ta hanyar bautawa Allah, da kuma tunani a kan abubuwa da ya samar (halitta) ɗan adam zai zama cikakken mutum. Ta kuma hanyar imani da Allah ne, mutum zai cancanci zama halifar Allah a bayan ƙasa, wanda za a sanya amana a hannunshi. | |||
Saboda haka ya kai ɗan adam gafaslalle, wanda aka halitta a bisa kyakkyawan tsari, sannan ya maida kanshi ƙasƙantaccen ƙasƙantattu ta wurin kauce hanya, saurari abinda zan gaya ma! | |||
Gafala, wanda haukar ƙuruciya ke haifarwa ga mutum, shi ke sa mu ɗau duniya daradaɗi. Ba ka sani cewa duniya budurwar wawa ce, sai lokacin da ka kai ga tsufa. Idan akane ka fahimci haka, to “hanzari-ba-gudu- ba”, bari in dauko maka wasu zamunna biyu waɗanda za ka samu can gaba cikin wannan littafi: | |||
Zamani na farko zamani ne da ya wuce na waɗansu mutane miashiririta, waɗanda ni na gani a lokacin gafalata, sai dai fa ni da hankalina a wancan lokaci. | |||
Zamani na biyu, zamani ne wanda yake nuna wasu mutane waɗanda ya ke shiryayyu. Ga wata magana | |||
mai kama da waka, sai dai ba waka ba ce: | |||
“Tsarki ya tabbata gare ka! | |||
Ba mu da ilimi, face abinda | |||
Ka samar da mu; haƙiƙa kai | |||
Masani ne mai hikima”. Kur’ani2:32 | |||
Haka kuma: | |||
“Ya Ubangijina! Ka buda mani kirjina. | |||
Kuma ka sauƙaƙa mani al’amarina. | |||
Kuma ka kwance ƙullin dake harshena, saboda su fahimci maganata. | |||
Kur’an 20:25-28 | |||
Kuma: | |||
Ya Ubangiji, ka/yi ɗaɗin tsira da aminci ga annabi Muhammadu Masoyinka, haske ga al’umma, mafi darajar mutane kuma mafi ƙyaun mutane. Ya Allah, ina roƙonka ka cire mani tsoro, ka daidaita tuntubena, ka yaye mani baƙin ciki da haɗarna, ka kusantar da ni gare ka, kada ka sanya ni mai bin son rai, ya Allah ka kara mani sani. Ya Allah wanda yake Rayayye wanda ya wadatu da kansa, ya Allah wanda yake Rayayye, ya Allah wanda yake Rayayye kuma ya wadatu da kansa. Allah ka yi jin kai a gare ni, da abokaina, da kuma muminai. Amin! Ya mafi jin ƙan musu jin ƙai, ya mafi ƙyautar masu ƙyauta! | |||
“Kuma karshen maganarsu shi ne: Dukkan yabo su tabbala ga Allah Ubangijin talikai” | |||
düzenleme