58.746
düzenleme
("Haka nan addu’a, wata nau’I ce ta bauta, wanda sakamakonsa sai a lahira. Kowace addu’a tana da lokaci da kuma dalilin yinta. Misali: akwai salloli da addu’o’i da ake yi a lokacin fari, don samun ruwa. Akan yi su ne don bauta ga Allah, da kuma neman biyan buƙata. Idan aka yi su don samun ruwan kawai to ba za su samu karbuwa ga Allah ba, haka kuma kusufin rana da wata lokuta ne da ake sallolin kisfewar rana da wata. Waɗannan salloli ba wai ana..." içeriğiyle yeni sayfa oluşturdu) Etiketler: Mobil değişiklik Mobil ağ değişikliği |
("Saboda haka, ya kai mutum mabukaci, kada ka yi watsi da yin addu’a wadda ita ce hanyar kaiwa ga taskokin rahama da kuma karfin da ba ya ƙarewa. Miƙe tsaye, ka rike shi ƙwarai, ko ka samu kaiwa ga kololuwar ɗaukaka ta’yan adam. Rika sa kowa da kowa a cikin addu’arka. Rika cewa “Gare ka kawai, muke neman taimako” (ba gare ka kawai nake neman taimako ba); ka kasance mafi kyaun abin kwatance na halitta." içeriğiyle yeni sayfa oluşturdu) Etiketler: Mobil değişiklik Mobil ağ değişikliği |
||
165. satır: | 165. satır: | ||
</div> | </div> | ||
Saboda haka, ya kai mutum mabukaci, kada ka yi watsi da yin addu’a wadda ita ce hanyar kaiwa ga taskokin rahama da kuma karfin da ba ya ƙarewa. Miƙe tsaye, ka rike shi ƙwarai, ko ka samu kaiwa ga kololuwar ɗaukaka ta’yan adam. Rika sa kowa da kowa a cikin addu’arka. Rika cewa “Gare ka kawai, muke neman taimako” (ba gare ka kawai nake neman taimako ba); ka kasance mafi kyaun abin kwatance na halitta. | |||
<div lang="tr" dir="ltr" class="mw-content-ltr"> | <div lang="tr" dir="ltr" class="mw-content-ltr"> |
düzenleme